Rohan ya bi masoyiyar sa, Mridula, zuwa kwalejin St Teresa inda yake fatan haduwa da ita. A can, ya yi abota da Manav, ɗalibin da ya fi shahara acikin makarantar, Dalibi dole ne ya fuskanci abokan gaba kuma ya shawo kan matsaloli idan ka nuna jajircewa, don cinma nasarar kalubalen da kake fuskanta